|
Labarai |
|
|
|
 |
|
randomImage |
|
|
 |
|
D-Shiryawar Al'umma |
|
|
Zamani zai zo da mumini zai rasa wata mafaka da zai tsira daga sharrin azzalumi, sai Allah ya tayar da wani mutum daga ahlin gidana...
|
B-Jagoranci |
|
|
Ku sani cewa; imam Mahadi (A.S) shi ne mai gadon dukkan ilimomi, kuma shi yana da masaniya game da dukkan ilimomi
|
Duniya A Zamanin Bayyana |
|
|
A karshen zamanin al ummata za a samu wasu mutane da suke kamar musulmi a farkon zuwana, suna umarni da kyakkyawa suna hani ga mummuna
|
Ladan Sauraro |
|
|
Farin ciki ya tabbata ga shir ar imam Mahadi (A.S) wadanda suke sauraron bayyanarsa a lokacin boyuwarsa, kuma suke bin umarninsa yayin bayyanarsa
|
Alamomin Sauraro |
|
|
Sauraron imam Mahadi na hakika shi ne yake kunshe cikin motsi domin kawo gyara, domin duk sadda gyara ya karu to wannan yana nufin kusantowar wanda ake sauraro
|
Ayyukan Masu Sauraro |
|
|
A zamanin boyuwa mai tsawo ta imam Mahadi (A.S) masu baran zasu kasance cikin kokwanto. Sai Zurara ya ce: Idan na ga wannan zamanin mene ne zan yi?
|
Hakikanin Ma'anar Sauraro |
|
|
Manzon rahama (S.A.W) yancewa: "mafifinci ayyukan al ummata, shi ne sauraron farin ciki (bayyanar imam Mahadi)
|
Tsawon Rayuwa |
|
|
Imam Mahadi (A.S) yana da sunnoni biyar daga sunnonin annabawa (A.S)… da sunna daga Isa (A.S), wannan kuwa fadinsu cewa ya mutu, alhalin yana raye
|
Haduwa Da Masoyi |
|
|
Haduwa da imam Mahadi (A.S) wani lokaci yakan kasance a lokacin matsuwa da takan samu mutum ne, wani lokaci kuma a lokaci ne na al ada ba tare da wani larura ba
|
Fai'dojin Boyuwar Imam Mahadi |
|
|
Da ku ne Allah ya bude da ku ne kuma zai cika, da ku ne yake saukar da ruwa da kuma yake rike da sama don kada ta fado kan ma abotanta
|
Boyuwarsa Mai Tsawo |
|
|
Don haka ne bayan wafatin wakilin imam na karshe a shekarar 329 H, sai boyuwa mai tsayi da aka fi sani da boyuwa babba ta fara
|
Boyuwarsa Mai Gajeren Zango |
|
|
Mafi muhimmancin al amarin wannan lokaci shi ne alakar mutane da imam Mahadi (A.S) tana kasancewa ne ta hanyar wakilai
|
Nau'o'in Boyuwa |
|
|
Bayan mutuwar imam Hasan Askari (A.S) alakar Shi a da imaminsu imam Mahadi ba ta katse sai dai suna samun alaka da shi ne ta hannun wakilansa
|
Imam Mahadi A Mahangar Malamai |
|
|
… kuma daga ‘ya’yan ‘yar Annabin da take ranar duniya kuma mai suna sarauniyar zamani, wani sarki zai fito (ta tsatsonta) da zai yi hukunci a duniya da hukuncin Allah
|
|
|
membershipForm |
|
|
|
 |
|
Sakamako |
|
|
|
 |
|
Adadin Masu Dubawa |
|
33217
|
|
 |
|